An daure wadanda suka kashe ma’aikatan NDLEA shekara 40

Babban Kotun Jihar Adamawa ta yanke wa mutum takwas da suka kashe ma’aikatan Hukumar Yaki da Tu’ammali da Miyagun kwayoyi (NDLEA) su biyu, dauri shekara 40 kowanensu a gidan yari.

Zazzaɓin Lassa ya kashe mutum 214 a Najeriya — NCDC

An kama masu garkuwa da mutane a Borno 

Rikicin ya kunno kai a Hukumar Alhazan Jihar Delta

Sojoji sun ceto mutane 5 da ISWAP ta sace a Harin Ngoshe