An daure wanda ya yi shigar mata ya fada gidan wani a Gombe

Matashin nan mai suna Ali Muhammad da aka gurfanar gaban kotun yanki ta Doma a garin Gombe bisa tuhumar shigar mata ya fada gidan wani mai suna Tukur, a Unguwar Checheniya garin Gombe an yanke masa hukuncin daurin wata tara ko zabin biyan tarar Naira dubu biyar.