An daure ’yan jarida a Iran
Wata kungiya da ke sa ido kan harkokin kafofin yada labarai da ke Amurka, ta yi Allah-wadai da hukuncin da wata kotu a kasar Iran ta yanke wa wasu ‘yan jarida masu fafutukar kawo sauyi na zama a gidan yari tsakanin shekara biyar zuwa 10.