An dawo da ‘yan matan da aka sace a makarantar Dapchi
Rahotanni na nuna cewa an dawo da ‘yan matan da aka sace a makarantar ‘yan mata da ke Dapchi a Jihar Yobe. Rahotanni na nuna cewa ‘yan Boko Haram din da suka sace su ne suka dawo dasu, kamar yadda wani dan garin ya tabbatar wa wakilinmu.

Rahotanni na nuna cewa an dawo da ‘yan matan da aka sace a makarantar ‘yan mata da ke Dapchi a Jihar Yobe.
Rahotanni na nuna cewa ‘yan Boko Haram din da suka sace su ne suka dawo dasu, kamar yadda wani dan garin ya tabbatar wa wakilinmu.