An fara aikin fida ba tare da yanka ba a Asibitin ABU

Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello ya fara gudanar da aikin fidar toshewar fitsari ba tare da an yanka mutum ba.