An fara ajiye kudin hajjin badi a Katsina

An baiyana naira dubu dari uku(N300.000.00) a matsayin mafi karancin kudin ajiya ga maniyatan aikin hajji na 2018 a Jihar Katsina. Daraktan hukumar jin dadin alhazai na jahar, Alhaji Muhammad Abu Rimi ne ya baiyana haka a wani taron manema labarai da aka yi a ranar larabar nan a hedkwatar hukumar da ke cikin garin […]

An fara ajiye kudin hajjin badi a Katsina