An fara zaɓen ƙananan hukumomi duk da rashin jami’an tsaro a Ribas

Fubara ya lashi takobin gudanar da zaɓen duk da rashin jami’an tsaro da za su tabbatar da tsaro.

An fara zaɓen ƙananan hukumomi duk da rashin jami’an tsaro a Ribas

An fara gudanar zaɓen ƙananan hukumomi a Jihar Ribas, duk da rashin halartar jami’an tsaro da za su tabbatar da tsaro.

Wakilinmu ya ruwaito cewa an raba wasu muhimman kayayyaki a faɗin kananan hukumomin jihar.

Gwamnan jihar, Siminalayi Fubara, ya sha alwashin gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin duk da yiwuwar samun tashe-tashen hankula a jihar.

Ga hotunan yadda zaɓen ke gudana:

’Yan sanda sun ƙwace sakamakon zaɓe a Ribas

Yadda mutanen Jigawa suka ƙi fita zaɓen ƙananan hukumomi 

Za mu yi wa Kwankwaso ritaya a 2027 — Doguwa

’Yan daba sun ƙone ofishin hukumar zaɓen Akwa Ibom