An gano wasu kadarorin iyalin Saraki a qasashen waje
Wasu takardun sirri da ofishin alqalai ya fitar a qasar Panama sun nuna cewa iyalan gidan Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Bukola Saraki sun voye aqalla kadarori guda huxu a qasashen waje ba tare da sanin hukumomin Najeriya ba.