An gurfanar da mutumin da aka kama da sassan jikin mutum a gaban kotu
An gurfanar da mutumin nan da aka kama da sassan jikin mutum a kwanakin baya a kan titin Li’asu da ke yankin Egbe-Ikotun a jihar Legas a kotu.