An haifi jariri da hakora da kaciya

A ranar Laraba 8 ga wannan watan ne da misalin karfe goma da rabi na safe aka haifi wani jariri a kofar Liman da ke kauyen Yari-Bori a karamar Hukumar kafur ta jahar Katsina da kaciya da kuma hakora goma sha daya a bakinsa.