An haifi jariri mai nauyin kilo 17 a Malesiya

A kasar Malesiya an haifi wani jariri mai nauyin kilo biyu, amma bayan shekara shekara daya da wata daya sai nauyinsa ya koma kilo 17.6, al’amarin da ke nuni da ya kai nauyin yaro dan shekara biyar; Kuma likitoci sun kasa gano hakikanin yadda al’amarin ya auku.“Likitoci sun yi gwaje-gwaje a kansa, amma sun shiga […]

An haifi jariri mai nauyin kilo 17 a Malesiya

A kasar Malesiya an haifi wani jariri mai nauyin kilo biyu, amma bayan shekara shekara daya da wata daya sai nauyinsa ya koma kilo 17.6, al’amarin da ke nuni da ya kai nauyin yaro dan shekara biyar; Kuma likitoci sun kasa gano hakikanin yadda al’amarin ya auku.
“Likitoci sun yi gwaje-gwaje a kansa, amma sun shiga rudu kan halin lafiyar jaririn,” a cewar mahaifinsa Khairul Syafik, dan shekara 27.

Ban zama Shugaban Kasa don na tara kuɗi ba — Tinubu

Babu buƙatar mu riƙa tsayar da motoci muna duba takardu — ’Yan sanda

‘Yan bindiga sun ƙone gidan mai da motoci 4 a Enugu

Kwalara ta kashe fiye da mutum 300 a Sudan