An haifi yarinya mai kai uku
A ranar Asabar din da ta gabata ce wata mace mai suna Zainab Yaro, mai kimanin shekara 20 da take Unguwar Sodangi, a garin Malumfashi a karamar Hukumar Malumfashi Jihar Katsina ta haifi ’ya mace mai kai uku da misalin karfi 2:30 na dare.