An kafa dokar hukumcin kisa ga masu satar mutane a Jihar Oyo

Gwamnan Jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi, ya amince da kafa dokar hukumcin kisa ga dukkan wanda aka samu da laifin satar mutane da garkuwa da su tare da neman kudin fansa a jihar.