An kai karar gwamnatin Filato kan rushe gidajen da take yi a Jos

Wasu mutanen da suke da filaye a kan hanyar Bauchi Ring Road a garin Jos fadar Jihar Filato a karkashin jagorancin Muhammad Auwal Tahir sun gurfanar da gwamnatin jihar da shugaban kwamitin rushe-rushen da aka kafa, Birgediya Janar Musa Gambo (mai ritaya)