An kai samame a ofisoshin Kamfanin Google

Jami’an Ma’aikatar Kudi ta Faransa sun kai samame a ofisoshin kamfanin matambayi-ba-ya-bata na Google da ke birnin Paris game da binciken da suke yi kan cuwa-cuwa a biyan haraji.