An kama Alkali da matar aure a otel

An kama Alkalin kotun shari’ar musulunci ta yankin Basawa da ke karamar hukumar Sabon Gari a jihar Kaduna yana kokarin yin lalata da matar aure a ranar litinin da ta gabata.