An kama mai kanjamau da ya yi wa ’yar shekara 12 fyade a Jigawa

Jami’an tsaro na Cibil Defence a Jihar Jigawa sun damke wani matashi mai shekara 32 mai suna Mamman Basheer da ake tuhuma da laifin lalata da ’yar shekara 12 da aka sakaya sunanta a kauyen Kantankara