An kama masu fasa bututu man fetur a Jihar Oyo

Wasu mutum shida da ake zargi sun dade suna fasa bututu da satar man fetur a sassan Jihar Oyo sun fada hannun ’yan sanda a daidai lokacin da suke gudanar da danyen aikinsu.