An kama matar da ta saci jariri a asibiti a Kaduna

An gurfanar da wata mata da ake zarginta da sace wani jariri dan wata tara a asbitin Dantsoho da ke Tudun Wada Kaduna. Lamarin ya faru ne da misalin karfe 10 na safe ranar Asabar da ta gabata a asibitin. An sanar da lamarin ne bayan da uwar jaririn ta nemi jarirnta ta rasa. Ma’aikaciyar […]

An kama matar da ta saci jariri a asibiti a Kaduna

An gurfanar da wata mata da ake zarginta da sace wani jariri dan wata tara a asbitin Dantsoho da ke Tudun Wada Kaduna.

Lamarin ya faru ne da misalin karfe 10 na safe ranar Asabar da ta gabata a asibitin. An sanar da lamarin ne bayan da uwar jaririn ta nemi jarirnta ta rasa.

Ma’aikaciyar asibitin Jamila Garba ta tabbatar da aukuwar lamarin.