An kama mutum 12 da ake zargin garkuwa da tagwayen Zamfara

Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta kama mutum 12 da ake zarginsu da yin garkuwa da tagwayen Zamfara a ranar 21 ga Oktoba  2018 a kauyen Dauran Karamar Hukumar Zurmi da ke jihar Zamfara. Kakakin hukumar ‘yan sandan Najeriya DCP Jimoh Moshood ne bayyana wadanda ake zargin a hedkwatar tsaro da ke Abuja, ya kuma ce […]

An kama mutum 12 da ake zargin garkuwa da tagwayen Zamfara

Hukumar ‘yan sandan Najeriya ta kama mutum 12 da ake zarginsu da yin garkuwa da tagwayen Zamfara a ranar 21 ga Oktoba  2018 a kauyen Dauran Karamar Hukumar Zurmi da ke jihar Zamfara.

Kakakin hukumar ‘yan sandan Najeriya DCP Jimoh Moshood ne bayyana wadanda ake zargin a hedkwatar tsaro da ke Abuja, ya kuma ce an yi garkuwa da tagwayen ne Hassana Bala da Hussaina Bala lokacin da suke raba katin daurin aurensu.

 

Sojoji sun kashe kwamandan ’yan bindiga da tarwatsa 300

Zaɓen 2027: Tinubu ya sake tsayar da Shettima mataimakinsa

Tinubu ya gaji yana buƙatar ya huta — Peter Obi

Ɗalibai da malamai da aka sace a Oyo sun kuɓuta