An kama mutum hudu kan kashe Kanar Sama’ila
’Yan sanda sun kama mutum hudu da ake zargi da hannu a kashe hafsan sojan nan Kanar Sama’ila Yunusa a Kaduna.