An kama wanda ya shirya kai hari ga Sarkin Kano

Jami’an Tsaron Hadin Gwiwa (JTF) da ke Kano sun kama daya daga cikin wadanda ake zargi da shirya kai hari ga ayarin Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero a watan jiya.