An kama ‘yan Boko Haram 300 a Kamaru

Kwamandan Dakarun Rundunar Haxin Gwiwa na tabbatar da tsaro a yankin tafkin Chadi shiyya ta farko a qasar Kamaru, Bouba Dobekreo, ya tabbatar da cewa sun yi nasarar kama mayakan qungiyar Boko Haram kimanin guda 300.