An kama ’yan Najeriya masu yunkurin satar zuwa kasar Malesiya
’Yan sanda sun kama wasu matasa ’yan Najeriya su 4 da suka boye kansu a karkashin injin jirgin ruwa da nufin ketarawa zuwa kasar Malesiya ta cikin teku ta haramtacciyar hanya.