An kammala hada sakamakon zabukan jihar Ekiti- Shugaban INEC
Shugaban hukumar zabe mai zaman kan INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce an kammala hada sakamakon zaben ‘yan takarar shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya na jihar Ekiti. Farfesa Mahmood ya bayyanawa masu fada aji hakan a dakin taro na International Conference Centre (ICC) da ke Abuja a yau Lahadi, kuma ya ce jami’in […]
Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu
Shugaban hukumar zabe mai zaman kan INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya ce an kammala hada sakamakon zaben ‘yan takarar shugaban kasa da na ‘yan majalisar tarayya na jihar Ekiti.
Farfesa Mahmood ya bayyanawa masu fada aji hakan a dakin taro na International Conference Centre (ICC) da ke Abuja a yau Lahadi, kuma ya ce jami’in tattara zabukan na jihar yana hanyarsa ta zuwa Abuja don mika sakamakon jihar.