An kara wa Shugabannin Jam’iyyar APC wa’adin shekara daya
Shugaban Jam’iyyar APC John Oyegun da sauran shugabannin jam’iyyar sun samu karin wa’adin shekara daya. An kai ga wannan matsayar ne a taron shugabanni da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar da ya wakana a karkashin jagorancin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Wannan karin zai fara ne daga 12 ga watan Yuni.

Shugaban Jam’iyyar APC John Oyegun da sauran shugabannin jam’iyyar sun samu karin wa’adin shekara daya.
An kai ga wannan matsayar ne a taron shugabanni da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar da ya wakana a karkashin jagorancin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari.
Wannan karin zai fara ne daga 12 ga watan Yuni.