An karrama Rabaran kan tabbatar da zaman lafiya
Wata kungiyar Musulunci mai kokarin ganin an samu zaman lafiya a tsakanin mabiya addinai (MIPF) da hadin gwiwar cibiyar tabbatar da zaman lafiya (UPF) sun karrama Rabaran Christian Lebi Achinibu da lambar jakadan zaman lafiya na shekarar 2016.