An karrama Rahama Sadau a birnin New York

An karrama shahararriyar jarumar Kannywood Rahama Sadau a daren jiya a birnin New York. Jarumar ta samu wannan tagomashin ne a bikin karrama mata ‘yan fim na duniya na Women Illuminated Film Festival.

An karrama Rahama Sadau a birnin New York

An karrama shahararriyar jarumar Kannywood Rahama Sadau a daren jiya a birnin New York.

Jarumar ta samu wannan tagomashin ne a bikin karrama mata ‘yan fim na duniya na Women Illuminated Film Festival.