An kashe mutum biyu tare da qone gidaje 40 saboda mangwaro
An kashe mutum biyu tare da qone gidaje 40 a fafatawar da mutanen wasu qauyuka biyu suka yi kan bishiyar mangwaro a Qaramar Hukumar Akoko-Edo da ke Jihar Edo.