An kashe saurayi a kan budurwa

A ranar Talatar makon jiya ne a unguwar Yamadawa da ke karamar Hukumar Gwale a Jihar Kano aka kashe wani saurayi mai kimanin shekara 23 mai suna Jamilu Idris sakamakon mugun yankan da makasansa suka yi masa a cinyarsa.