An kashe ‘yan bindiga da yawa yayin da sojoji 4 suka mutu a Birnin Gwari

Akalla sojoji hudu ne ‘yan bindigar Karamar Hukumar Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna suka kashe a wani wuri da ake kira Unguwan Yako, kusa da  Buruku, akan hanyar  Kaduna- Birnin Gwari. A cewar majiyyar mu da ke yankin ‘yan bindigan masu yawa ne suka kaiwa sojojin hari. Rahoton ya kara da cewa, koda yake […]

An kashe ‘yan bindiga da yawa yayin da sojoji 4 suka mutu a Birnin Gwari

Akalla sojoji hudu ne ‘yan bindigar Karamar Hukumar Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna suka kashe a wani wuri da ake kira Unguwan Yako, kusa da  Buruku, akan hanyar  Kaduna- Birnin Gwari.

A cewar majiyyar mu da ke yankin ‘yan bindigan masu yawa ne suka kaiwa sojojin hari.

Rahoton ya kara da cewa, koda yake sojojin sun yi bata kashi da ‘yan bindigan kuma da yawansu sun rasa rayukansu.