An kirkiro manhajar saukaka aikin Hajji

Domin shawo kan matsalar da mahajjata suke fuskanta a Mina da Arfa yayin aikin Hajji a kasa-Mai-Tsarki, wasu masu aikin sa-kai ‘yan Pakistan da Indiya, sun kirkiro wata manhajar wayar salula da za ta shawo kan matsalar.