An kirkiro sababbin yankuna biyu domin gina gidajen ma’aikata a Abuja

Ministan Abuja Sanata Bala Mohammed ya kirkiro sababbin yankuna biyu masu suna Wasa da ke yankin karamar Hukumar Birnin Abuja da Kewaye da Mamusa da ke karamar Hukumar Kuje domin gina gidajen ma’aikata.