An kubutar da ‘yan jihar Kwara 7 da aka sace a hanyar Kaduna zuwa Abuja
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta yi nasarar kubutar da mutum bakwai da aka sace akan hanyar Kaduna zuwa Abuja a Ranar Lahadi. A ranar Lahadin nan ne aka sace ‘yan jihar Kwara 7 akan hanyar su ta zuwa Kaduna. Cikakken rahoton na tafe
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kaduna ta yi nasarar kubutar da mutum bakwai da aka sace akan hanyar Kaduna zuwa Abuja a Ranar Lahadi.
A ranar Lahadin nan ne aka sace ‘yan jihar Kwara 7 akan hanyar su ta zuwa Kaduna.
Cikakken rahoton na tafe