An kulle kamfanin Chevron kan shirin korar ma’aikata

Ma’aikatan kamfanin mai na Chevron sun kulle kofar shiga kamfanin da ke Legas a wani sabon salo da rikicin ma’akata da mahukuntan kamfanin ya dauka. Masu znagar-zangar na zargin Chevron da kokarin lallashin 2,000 daga cikin ma’aikatansa su ajiye aiki, yayin da kamfanin ke shirin sallamar ma’aikata 600. Karin bayani na tafe.

An kulle kamfanin Chevron kan shirin korar ma’aikata

Masu zanga-zangar dauke da kwalaye a gaban ofishin Chevron ranar Litinin

Ma’aikatan kamfanin mai na Chevron sun kulle kofar shiga kamfanin da ke Legas a wani sabon salo da rikicin ma’akata da mahukuntan kamfanin ya dauka.

Masu znagar-zangar na zargin Chevron da kokarin lallashin 2,000 daga cikin ma’aikatansa su ajiye aiki, yayin da kamfanin ke shirin sallamar ma’aikata 600.

Karin bayani na tafe.