Kananan Labarai• Created November 1, 2012 22:56
An lalata masa gida da dukiya kan kade yarinya ta mutu
Kade wata yarinya mai shekara biyar mai suna Khadija Hassan ta rasu ya jawo lalata gida da dukiyar Mista Koye Chas da ake zargi da tukin ganganci a lokacin da yake kokarin wucewa ta kofar gidan su yarinyar a kauyen Tungar Maje kusa da Zuba da ke Birnin Tarayya Abuja.