An lullube ginin makaranta da korayen tsirrai a kasar Sin
An lullube ginin makaranta da korayen tsirrai a kasar Sin, inda aka kawata ginin da itatuwa da ganyayyakin masu yado nau’ukan bi-danga na Boston Iby, da aka fara dasawa tun a shekarar 1989.Bangon makarantar share fagen karatu ta Yulin da ke Chengdu, a Lardin Sichuan duk an lullube shi da bi-danga itatuwa Boston iby. Kuma […]
An lullube ginin makaranta da korayen tsirrai a kasar Sin, inda aka kawata ginin da itatuwa da ganyayyakin masu yado nau’ukan bi-danga na Boston Iby, da aka fara dasawa tun a shekarar 1989.
Bangon makarantar share fagen karatu ta Yulin da ke Chengdu, a Lardin Sichuan duk an lullube shi da bi-danga itatuwa Boston iby.
Kuma an bi tsohuwar dabarar dashen itatuwa, har aka lullube makarantar, al’amarin da ya nuna tamkar tana cikin kungurmin daji.