An mayar da masallacin Juma’a kasuwa kan rashin kudin shiga

An rufe wani masallacin Juma’a da Musulmi suka daina yin salloli a ciki a Ibadan, inda a halin yanzu ya koma cibiyar hada-hadar kasuwanci.