An nada sabon Sufeto Janar na ‘Yan Sanda
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada Mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda Ibrahim Npotum Idris a matsayin Sabon Mukaddashin Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Kasar Nan. Mista Ibrahim dan asalin Jihar Neja ne. Ya taba zama kwamishinan ‘yan sanda Jihohin Nasarawa da Kano, kuma zai gaji Mista Solomon Arase ne wanda ya yi ritaya.

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada Mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda Ibrahim Npotum Idris a matsayin Sabon Mukaddashin Sufeto Janar na ‘Yan Sandan Kasar Nan.
Mista Ibrahim dan asalin Jihar Neja ne. Ya taba zama kwamishinan ‘yan sanda Jihohin Nasarawa da Kano, kuma zai gaji Mista Solomon Arase ne wanda ya yi ritaya.