An rantsar da George Weah a matsayin Shugaban Laberiya
A yau ne aka rantsar da tsohon dan wasan nan George Weah a matsayin Shugaban Kasar Laberiya na 24. Taron rantsarwar ya gudana ne a filin wasanni na Samuel Kanyon Doe da ke birnin Monrovia. Sannan akalla shugabannin kasa 8 ne suka halarci taron, ciki hard a Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda ya samu wakilcin […]

A yau ne aka rantsar da tsohon dan wasan nan George Weah a matsayin Shugaban Kasar Laberiya na 24.
Taron rantsarwar ya gudana ne a filin wasanni na Samuel Kanyon Doe da ke birnin Monrovia. Sannan akalla shugabannin kasa 8 ne suka halarci taron, ciki hard a Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda ya samu wakilcin Mataikin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo.