An rantsar da sabon Gwamnan Osun Isiaka Gboyega Oyetola

A yau Talata an rantsar da sabon Gwamnan jihar Osun Alhaji Isiaka Gboyega Oyetola. An rantsar da Gwamnan ne a filin wasa na Osogbo da ke babban birnin jihar. Sabon Gwamnan zai ci gaba jagorantar jihar daga tsohon Gwamnan  Rauf Aregbesola wanda ya mulki jihar na shekara takwas. Sakataren Gwamnatin tarayya Mustapha Boss ne ya […]

An rantsar da sabon Gwamnan Osun Isiaka Gboyega Oyetola

A yau Talata an rantsar da sabon Gwamnan jihar Osun Alhaji Isiaka Gboyega Oyetola.

An rantsar da Gwamnan ne a filin wasa na Osogbo da ke babban birnin jihar.

Sabon Gwamnan zai ci gaba jagorantar jihar daga tsohon Gwamnan  Rauf Aregbesola wanda ya mulki jihar na shekara takwas. Sakataren Gwamnatin tarayya Mustapha Boss ne ya wakilci shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wajen rantsar da Gwamnan.