An rufe bakuna 3 kan rashin biyan haraji a Kaduna 

A safiyar Talata ce Hukumar ta rufe Rassan bankunan Unity da FCMB da Bankin Manoma (BOA) a garin Kaduna kan rashin biyan haraji

An rufe bakuna 3 kan rashin biyan haraji a Kaduna 

Hukumar Tara Kuɗaɗen Shiga ta Jihar Kaduna ta rufe bankuna uku da wurin cin abinci na Chicken Republic bashin haraji.

A safiyar Talata ce Hukumar ta rufe Rassan bankunan Unity da FCMB da Bankin Manoma (BOA) da ke titin Yakubu Gowon fa ke garin Kaduna.