An rufe gasar rubutun gajerun labarai ta Aminiya

A daren Alhamis da ta gabata ce kwamitin amsar gajerun labarun gasar Aminiya ya rufe gasar, kamar yadda aka kayyade. Shugaban kwamitin gasar, Farfesa Ibrahim Malumfashi ya bayyana cewa nan gaba ba da dadewa ba za a fara tace labarun, kafin alkalai su shiga aikinsu.

An rufe gasar rubutun gajerun labarai ta Aminiya

A daren Alhamis da ta gabata ce kwamitin amsar gajerun labarun gasar Aminiya ya rufe gasar, kamar yadda aka kayyade.

Shugaban kwamitin gasar, Farfesa Ibrahim Malumfashi ya bayyana cewa nan gaba ba da dadewa ba za a fara tace labarun, kafin alkalai su shiga aikinsu.