An sace mutum 10 a Neja

Ana zargin masu garkuwa da mutane da kashe mutum uku tare da sace mutum 10 a kan hanyar Kaduna zuwa Sarkin Fawa da ke karamar hukumar Munya a jihar Neja. Sanata mai wakiltar Neja ta Gabas, David Umaru ya ce mutanen da ke yankin ne suka sanar da shi lamarin a jiya.  

An sace mutum 10 a Neja

Ana zargin masu garkuwa da mutane da kashe mutum uku tare da sace mutum 10 a kan hanyar Kaduna zuwa Sarkin Fawa da ke karamar hukumar Munya a jihar Neja.
Sanata mai wakiltar Neja ta Gabas, David Umaru ya ce mutanen da ke yankin ne suka sanar da shi lamarin a jiya.