An saka dokar hana fita a Jalingo babban birnin Taraba

Rahotanni daga jihar Taraba na bayyana cewa, gwamnatin jihar Taraba ta saka dokar hana fita sakamakon rikicin da yake son barkewa, an sa dokar ne ta tsawon sa’o’i 24 a yau Talata. Babban maiba gwamnan jihar Darius Ishaku shawara akan watsa labarai Mista Bala Dan Abu ne ya sanar da hakan, don samun zaman lafiya […]

An saka dokar hana fita a Jalingo babban birnin Taraba

Rahotanni daga jihar Taraba na bayyana cewa, gwamnatin jihar Taraba ta saka dokar hana fita sakamakon rikicin da yake son barkewa, an sa dokar ne ta tsawon sa’o’i 24 a yau Talata.

Babban maiba gwamnan jihar Darius Ishaku shawara akan watsa labarai Mista Bala Dan Abu ne ya sanar da hakan, don samun zaman lafiya a birnin.