An Saki Zainab Aliyu da aka kama a Saudiyya

Hukumomin kasar Saudiyya sun saki Zainab Aliyu, matashiyar nan ‘yan Najeriya da aka kama bisa zarginta da shiga da kwaya kasar Saudiyya. Babban sakatare a ma’aikatar harkokin kasashen waje ta Najeriya Ambasada Suleiman L. Mustapha ne ya sanar da hakan ga manema labarai yau a Abuja.

An Saki Zainab Aliyu da aka kama a Saudiyya

Hukumomin kasar Saudiyya sun saki Zainab Aliyu, matashiyar nan ‘yan Najeriya da aka kama bisa zarginta da shiga da kwaya kasar Saudiyya.

Babban sakatare a ma’aikatar harkokin kasashen waje ta Najeriya Ambasada Suleiman L. Mustapha ne ya sanar da hakan ga manema labarai yau a Abuja.