An sako Edita da wakilin jaridar Almizan
A ranar Talatar da ta gabata ce Jami’an Hukumar Tsaron kasa (SSS) da ke Abuja suka sako Editan jaridar Almizan da ake bugawa a Kaduna, Malam Musa Muhammad Awwal da wakilin jaridar Aliyu Sale,