An sako Magajin Garin Daura bayan wata biyu

Rahotanni na bayyana cewa, iyalan Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar  Uba, da aka yi garkuwa da shi kimanin wata biyu kenan sun tabbatar da an kubutar da shi daga hannun masu garkuwa da mutane. Hukumar ‘yan sanda ta tabbatar da sako Magajin Garin Daura. Cikakken rahoton na nan tafe.

An sako Magajin Garin Daura bayan wata biyu

Rahotanni na bayyana cewa, iyalan Magajin Garin Daura, Alhaji Musa Umar  Uba, da aka yi garkuwa da shi kimanin wata biyu kenan sun tabbatar da an kubutar da shi daga hannun masu garkuwa da mutane.

Hukumar ‘yan sanda ta tabbatar da sako Magajin Garin Daura.

Cikakken rahoton na nan tafe.