An sako tagwayen da aka yi garkuwa da su a Zamfara
Rahotanni na bayyana cewa, an sako tagwayen amaren da aka garkuwa da su wata daya kenan. Rahoton ya kara da cewa, masu garkuwan sun karbi Naira miliyan 15 kafin a sako su. Tagwayen Hassana da Hussaina yanzu haka sun hadu da iyalansu. Cikakken rahoton na nan tafe.
Rahotanni na bayyana cewa, an sako tagwayen amaren da aka garkuwa da su wata daya kenan.
Rahoton ya kara da cewa, masu garkuwan sun karbi Naira miliyan 15 kafin a sako su.
Tagwayen Hassana da Hussaina yanzu haka sun hadu da iyalansu.
Cikakken rahoton na nan tafe.