An sallami minista don ya sha barasa a Tanzaniya
Shugabann kasar Tanzaniya ya sallami Ministan Harkokin Cikin Gidan kasar Charles Kitwanga saboda ya bayyana a gaban majalisar dokokin kasar cikin maye, kamar yadda fadar Shugaban kasar ta bayyana.